21 Maris 2026 - 21:28
Source: ABNA24
Bidiyon Yadda Iran Ta Hari Jiragen Daukar Mai Da Ma’jiyar Mai Sansanonin Manhad Da Ali Salim

Iran ta kai hari kan tankunan mai na mayakan abokan gaba a sansanonin Manhad da Ali al-Salim.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Ofoshin Hulɗar Jama'a na IRGC: A ci gaba da ayyukan kai hare-hare a gungun harin makamai akro na 72 na Wa’adi Sadig 4 wanda aka gabatar da shi kiran ramzni “Ya Rasulallah” sadaukarwa ga Manjo Janar Shahid Rezaian da Shahidan Faraja.

Rundunar Sojan Ruwa ta IRGC, yayin jerin ayyuka ta hari ma’ajiyar man fetur da jiragen tankunan mai na mayakan ta'addanci na Amurka-Isra’ila a sansanin "Manhad" kuma sun kai hari kan sansanin Ali Salim da manyan makamai masu linzami da jirage marsa matuka inda ta lallata shi.

Wadannan sansanonin guda biyu sune inda hare-haren makiya ya gudana daga gare su’ inda suka kai hari kan tsibiran Iran a cikin 'yan kwanakin nan.

Mayakan rundunar sojin ruwan Iran sun tsaya kyam kamar karfe a cikin wadannan tsibiran uku da sauran tsibiran Iran na Tekun Fasha, suna shirya kaburburan masu kisan gilla ga duk wani kuskuren lissafi na shiga tsibiran.

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha